Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya zargi wasu ‘yan siyasa a kasar da yin alkawuran karya, inda ya ce yana tausayin talakawan Najeriya da ke taso...
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC), Farfesa Bolaji Owasanoye, SAN, OFR, ya bayyana cewa, hukumar ta kwato sama da Naira...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Alhamis ya yi alkawarin tallafawa Peter Obi, , dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party, LP. Wike...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa,mutane kashi 63 cikin 100 na ƴan ƙasa na fama da talauci. Alƙaluman binciken ma’aunin talauci na kasa ya tabbatar da hakan...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, ta sanya gobe wato 18 ga wannan watan, domin ci gaba da sauraron shaida, cikin kunshin tuhumar da gwamnatin jiha...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe, ta ce ta fara bincike kan zargin tsare wata Sadiya da mijinta Ibrahim Bature ya yi ba bisa ka’ida ba a...