Tsohon kocin Real Madrid, Fabio Capello, ya ce, Victor Osimhen, ya na da abin da ya kamata ya yi fiye da na Chelsea da Ivory Coast,...
An bayar da lambabobin yabo na 2022 mai taken “Globe Soccer Awards” da yammacin Alhamis a hadaddiyar Kasar Daular Larabawa wato Dubai. An zabi dan wasan...
Manchester United ta bayyana cewa, kungiyar ta fara daukar matakai kan hirar da dan wasanta Cristiano Ronaldo ya yi da dan jaridar Birtaniya Piers Morgan kwanan...
Shugaban hukumar Alhazai ta kasa, Zikrullah Kunle Hassan, ya ce ,a cikin watan Disamba za su fitar da adadin mutanen da za su je aikin hajjin...
Kamfanin Twitter ya gaya wa ma’aikatansa cewa, zai rufe dukkanin ofisoshinsa tun daga yanzu har zuwa ranar Litinin. Sai dai a sakon da ya aika musu...
Ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya shaidawa shugabannin ƙungiyar Kiristoci ta kasa CAN cewa, ba zai saka batun addini a mulkinsa...
An haramta sayar da barasa a filayen kwallon da Qatar za ta karbi bakwancin wasannin cin kofin duniya. Za a ke rinka shan barasar ne a...