‘Yar wasan gaba ta Super Falcons, Desire Oparanozie, ta lashe kofin gasar mata ta kasar Sin tare da Wuhan Jiangda ranar Asabar. Bangaren Liu Lin ya...
Tsohon kocin Super Eagles, Sunday Oliseh ya tabbatar da cewa, zai yi aiki a karkashin tsohon kocin Arsenal, Arsene Wenger, a lokacin gasar cin kofin duniya...
Tsohon dan wasan gaba na Super Eagles, Julius Efosa Aghahowa, ya yi imanin cewa, Terangha Lions ta Senegal za su yi tasiri mafi girma a cikin...
Dan wasan baya na Netherlands, Virgil van Dijk, ya aike da sako ga dan wasan gaban Senegal, Sadio Mane, bayan an cire dan wasan Bayern Munich...
Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya Fifa, Gianni Infantino, ya zargi ƙasashen Yamma da “munafurci” game da rahotannin da suke bayarwa na Kofin Duniya da za...