Qatar mai masaukin baki ta bude gasar cin kofin duniya ta Fifa a shekarar 2022 cikin wasa mara dadi, a hannun Ecuador bayan ta doke su...
Cristiano Ronaldo ya amince cewa, ya yi nadamar komawa Manchester United, in ji Piers Morgan. Morgan ya yi ikirarin cewa ya yi magana da Ronaldo game...
A yau Lahadi za a fara gasar cin Kofin Duniya na 2022 a Qatar, yayin da ƙasashe 32 za su ɓarje gumi a cikin gasar. Su...