Kwallaye biyu da Netherlands ta ci a makare, sun yi nasara a wasan farko da suka yi da Senegal a gasar cin kofin duniya a rukunin...
Kyaftin din kasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya ce, ya na fatan zai iya karawa da Lionel Messi a wasan karshe na cin kofin duniya na 2022...
Dagacin garin Bachirawa Kwanar Madugu Alhaji Haruna Bello, ya ja hankalin mahukunta da su ƙara tallafawa masu ƙaramin ƙarfi, domin rage musu wani raɗaɗi da ke...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta ce, jami’ansu sun ƙara tsamo gawar wata mata ƴar shekara 40, wadda ta rage a cikin ruwan da wata...
Wani matashi dan gwagwarmaya a jihar Kano, Kwamared Adamu Mai Salati Hausawa, ya ce, kada matashi ya bari a ba shi kudi ya sha kayan maye...
Sabon shugaban kasuwar Singa a jihar Kano, Alhaji Dauda Majema ya ce, za su yi kokarin domin ‘yan kasuwa da masu shigowa cikin kasuwar Singa sun...