Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi da aka sake wa fasali ranar Laraba. Gwamnan babban bankin ƙasa, Godwin Emefiele ne ya bayyana...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami dan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo, nan take. Matakin dai ya biyo bayan wata tattaunawa mai cike da cece-kuce...
Sarki Salman bin Abdul Aziz na Saudiyya ya ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar, bayan ta lakadawa Argentina duka da ci 2-1...
Wani magidanci a jihar Adamawa, Muhammed Abubakar mai shigar kayan mata ya na neman kudi a hannun mutane ya shiga hannun hukuma. Muhammed, wanda ya yi...