Dan wasan gaba na Ghana Osman Bukari ya ce, bai raina Cristiano Ronaldo ba a lokacin da ya kwaikwayi murnar kwallon da tauraron dan kwallon Portugal...
Neymar ba zai buga wasanni biyu na gasar cin kofin duniya da Brazil za ta buga ba, bayan da ya samu rauni a kafarsa ta dama,...
Shahararren dan wasan kwallon kafa, Pele, ya aike da sako ga ‘yan wasan Brazil, ciki har da Neymar da su dawo da gasar cin kofin duniya...
A ranar Laraba 30 ga watan Nuwamba ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta kasa na kakar 2022 da 23 (NWFL)....
Tsohon kyaftin din Najeriya, John Mikel Obi, ya bayyana dalilan da suka sa bai taba zama masoyin Cristiano Ronaldo ba. Mikel Obi ya dage cewa, ya...