Nasarar da Senegal ta samu na nufin shi ne karo na uku da masu rike da kofin nahiyar Afirka ke kaiwa matakin zagaye na gaba a...
Kocin Faransa, Didier Deschamps, ya yi watsi da rade-radin cewa dan wasan gaban Karim Benzema zai iya komawa tawagar Les Bleus ta gasar cin kofin duniya....
Tsohon dan wasan Liverpool Ryan Babel, ya na son Cody Gakpo na PSV Eindhoven ya koma Liverpool maimakon Arsenal da Manchester United. An danganta Gakpo da...
An sanar da Kolo Toure a matsayin sabon kocin Wigan Athletic, wanda tsohon dan wasan bayan Arsenal da Manchester City ne ya kulla kwantiragi har zuwa...
Tsohon dan wasan Ingila, Emile Heskey, ya shawarci Liverpool da ta sayi dan wasan gaban Najeriya Victor Osimhen. Rahotanni sun bayyana cewa, Liverpool na cikin kungiyoyin...