An bayar da rahoton cewa jami’an tsaro sun kashe wani mutum a Arewacin Iran, yayin da masu zanga-zangar adawa da gwamnati suka fito fili suna murnar...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar harantawa Direbobin Adaidadaita Sahu bin wasu daga cikin manyan titunan jihar guda biyu. Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi...
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta ba da sanarwar wasu manyan mutane ciki har da shugaba Andrea Agnelli, mataimakin shugaban kungiyar Pavel Nedved da manajan darakta...
Dalibai ‘yan makaranta da sauran al’umma na ci gaba da kokawa kan irin mawuyacin halin sufuri da suka tsincin kan su, sakamakon dokar haramtawa Baburan Adaidaita...
Stephanie Frappart ce, za ta yi alkalancin wasa mai muhimmanci a gasar cin kofin duniya da za a yi tsakanin Jamus da Costa Rica, inda za...