Shahararren dan wasan kwallon kafa na Brazil, Pele, wanda za a iya cewa shi ne dan wasa mafi girma da aka taba yi, ya mutu ya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta bayyana cewar, ta kama miyagun kwayoyi na sama da Naira Bilyan daya da rabi a wannan shekarar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta ce, ba zata bari ayi abinda bai kamata ba saboda bikin shigowar sabuwar shekarar 2023. Mataimakin babban Kwamadan hukumar Hisba...
Wasu matasa 4, sun gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 51, karkashin mai shari’a Hajara Shafi’u Hamza, kan zargin laifin hada baki da fashi da...
Liverpool ta amince ta sayi dan wasan gaban Netherlands Cody Gakpo daga PSV Eindhoven. Gakpo, mai shekaru 23, ya taka rawar gani a gasar cin kofin...
Kungiyar masu sayar da Hatsi ta Afrika da ke unguwar Kasuwar Dawanau a jihar Kano, ta ce, idan hatsin su yayi hunhuna kone shi suke yi...
Harry Kane ya karya tarihin cin kwallaye a gasar Premier a ranar dambe na Boxing Day, bayan ya zura kwallo a raga a karawar Tottenham da...
Dan wasan gaba na Atletico Madrid Joao Felix, zai bar kungiyar ta Spain a watan Janairu. Felix na shirin barin kungiyar ta La Liga a watan...
Dan wasan gaba na Barcelona, Robert Lewandowski, ya bayyana kyaftin din Argentina, Lionel Messi, a matsayin dan wasan da ya kamata ya lashe kyautar Ballon d’Or...
Szymon Marciniak, alkalin wasan da ya jagoranci busa wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta 2022, ya amince cewa, ya yi kuskure a wasan da...