Louis van Gaal ya ce ya bar tawagar Netherlands da ke da alaka ta kut-da-kut, amma ba su da isassun ‘yan wasan gefe bayan ya yi...
Pele ya taya Neymar murnar cika tarihinsa na zura kwallo a raga a Brazil, kuma ya bukaci dan wasan gaba da ya ci gaba da buga...
Manuel Neuer ba zai buga sauran kakar wasa ta bana ba a Bayern Munich, bayan raunin da ya samu a kafarsa a lokacin da yake hutu....
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA na gudanar da bincike a kan kasashen Argentina da Netherlands, bayan wasan daf da na kusa da karshe na gasar...
Morocco ta zama kasa ta farko a Afirka da ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya kuma ta kawo karshen fatan...
Mai horas da Super Eagles, Jose Peseiro, ya ce, babban burin kungiyar shi ne lashe gasar cin kofin Afrika ta 2023. A shekara ta 2013 ne...
Dan jaridar kasar Amurka, Grant Wahl, ya mutu da sanyin safiyar Asabar ,yayin da ya ke bayar da rahotannin wasan kusa da na karshe na gasar...
Mai horas da tawagar ƙwallon ƙafa ta Brazil, Tite, ya ajiye aikinsa bayan Croatia ta fitar da su daga Gasar Kofin Duniya a bugun finareti a...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, akwai hadari kwanciya da wuta, domin dumama daki a lokacin sanyi. Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe...
Wani sana’ar sayar da Gwanjo a kasuwar kofar Wambai, Adamu Kala ya ce, sana’ar gwamjo ta ja baya a wannan shekarar, saboda tsada da kuma rashin...