Luis Diaz na cikin ‘yan wasa 33 da Jurgen Klopp zai tafi da shi a sansanin atisayen Liverpool a Dubai. A yau litinin ne kungiyar kwallon...
Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF, ta yaba wa kungiyar Terangha Lions ta Senegal, duk da fitar da kasar daga gasar cin kofin duniya...
Uruguay ta doke Ghana amma dukan su sun fice daga gasar cin kofin duniya, inda suka zo na uku da na hudu bayan Koriya ta Kudu...
Kungiyar masu hada magani Pharmacertical Society of Nigeria PSN reshen jihar Kano, ta ce, amfani da miyagun kwayoyi babbar hanyar rusa tattalin arziki da lafiya dama...
Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar musulmi su yi kokarin aikata alkhairin, domin Gaɓoɓinsu,...
Hukumar kwallon kafar Afirka CAF, ta ya taya kasar Morocco murna bisa tarihin da ta kafa a gasar cin kofin duniya ta FIFA na 2022 a...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, Uefa ta bude bincike a kan Juventus kan yuwuwar keta ka’idojin bayar da lasisin kungiyar da kuma ka’idojin wasa na...
Dan wasan tseren gudun kasar Jamaica, Usain Bolt, ya ce, ya ji takaicin Cristiano Ronaldo da ya bar Manchester United. Kyaftin din na Portugal ya bar...
Dan wasan gaban Uruguay, Luis Suarez, ya ce bai nadama ba kuma ba zai baiwa ‘yan Ghana hakuri ba, bayan da ya taka rawar gani a...
Wata malama a kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano, Dr. Hasiya Malam Nafi’u, ta ce, gudanar da sana’a da karatu shi ne mafita ga dalibai...