Uruguay ta doke Ghana amma dukan su sun fice daga gasar cin kofin duniya, inda suka zo na uku da na hudu bayan Koriya ta Kudu...
Kungiyar masu hada magani Pharmacertical Society of Nigeria PSN reshen jihar Kano, ta ce, amfani da miyagun kwayoyi babbar hanyar rusa tattalin arziki da lafiya dama...
Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar musulmi su yi kokarin aikata alkhairin, domin Gaɓoɓinsu,...
Hukumar kwallon kafar Afirka CAF, ta ya taya kasar Morocco murna bisa tarihin da ta kafa a gasar cin kofin duniya ta FIFA na 2022 a...