Wani sana’ar sayar da Gwanjo a kasuwar kofar Wambai, Adamu Kala ya ce, sana’ar gwamjo ta ja baya a wannan shekarar, saboda tsada da kuma rashin...
Luis Diaz na cikin ‘yan wasa 33 da Jurgen Klopp zai tafi da shi a sansanin atisayen Liverpool a Dubai. A yau litinin ne kungiyar kwallon...
Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF, ta yaba wa kungiyar Terangha Lions ta Senegal, duk da fitar da kasar daga gasar cin kofin duniya...