Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, akwai hadari kwanciya da wuta, domin dumama daki a lokacin sanyi. Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe...