Shahararren dan wasan kasar Brazil, Ronaldo Nazario, ya ce. ya na son Morocco ta lashe gasar cin kofin duniya ta FIFA a Qatar a shekarar 2022...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, karkashin mai shari’a Hafsat Yahaya, ta fara sauraron shari’ar da gwamnatin Kano, ta gurfanar da wasu matasa 4 da zargin...
‘Yar’uwar Cristiano Ronaldo, Elma Aveiro, ta mayar da martani ga faifan bidiyo na dan uwanta yana kuka bayan fitar da Portugal daga gasar cin kofin duniya...