Tsohom dan wasan Liverpool, Dietmar Hamann, ya caccaki kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo, bayan da tsohon dan wasan gaban Manchester United ya yanke shawarar ficewa daga...
Babbar kotun shari’ar musulinci mai zamanta a kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ayyana cewar, kalaman da Abduljabbar Nasiru kabara ya yi amfani...