Labarai2 years ago
Rahoto: A taimaka a ba mu diyyar gidajen mu da babbar wayar lantarki ta ratsa – Al’ummar Gaida
Al’ummar yankin Gaida da ke karamar Kumbotso, a jihar Kano, sun gudanar da Sallah da addu’ar Alkunut, saboda bayar basu umarnin tashi daga gidajensu nan da...