Ƙungiyar ƙananan masu gwaje-gwajen jini Young Medical Lab Scientists ta jihar Kano, ta ce, gwaji kafin aure yana rage yaɗuwar cututtuka da kuma samar da iyali...
Mutumin nan ɗan asalin jihar Plateau, Aliyu Abdullahi Obobo, wanda ya je kasar Saudiyya akan Keke ya ce, an nemi ya sayar da Kekensa Naira Miliyan...
Tsohon Shahararren dan wasan Chelsea, Craig Burley y ana son kungiyar ta dauko Victor Osimhen, bayan sun kammala cinikin Christopher Nkunku. A na sa ran Nkunku...
Cristiano Ronaldo zai kulla sabon kwantiragin shekaru bakwai a kungiyar Al-Nassr, in ji jaridar Marca. Yarjejeniyar za ta hada da karin albashin Yuro miliyan 200 bayan...
Real Madrid za ta biya Yuro biliyan 1, domin siyan dan wasa Kylian Mbappe daga kungiyar Paris Saint-Germain. Dan wasan mai shekaru 24 ya lashe kyautar...
Rahotanni sun ce babban bankin kasar Argentina, na shirin sanya hoton Lionel Messi a kan kudinsu na Peso 1000. Messi ya jagoranci Argentina zuwa wasan karshe...