Wani dan majalisar dokokin kasar Oman, Ahmed Al Barwani, ya ba kyaftin din Argentina, Lionel Messi, tayin dala miliyan 1 kan Bisht rigar Alkabba da a...
Kwanaki bayan kammala wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta 2022 da aka yi a Qatar, wasu magoya bayan tawagar Faransa sun yi kira da...
Fifa na duba yadda Salt Bae, wani mashahurin mai dafa abinci, da wasu mutane kalilan suka samu shiga filin wasan karshe na gasar cin kofin duniya...
Limamin masallacin Juma’a na Madinatul Qur’an dake unguwar Bachirawa Kwanar Madugu a ƙaramar hukumar Ungugogo, Mallam Umar Sunusi Ɗan Baba, ya shawarci al’umma da su kaucewa...