Majalisar wakilai tayi watsi da Karin kwanaki 10 da Babban bankin kasa CBN yayi na cigaba da amfani da tsaffin kudade, tana Mai cewar hakan ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cigaba da amfani tsoffin takardun kudin naira 200 da 500 da 1000, har zuwa 10 ga watan Fabrairu. Gwamnan...
Kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth da ke kasar Ingila, ta sanar da sayan dan wasan gaban kasar Ghana da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta West Ham United David Moyes ya ce, dan wasan gaban kungiyar mai shekaru 32 Michail Antonio ba zai bar...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Ousmane Dembele ne, ya zurawa Barcelona kwallo daya tilo a wasan kusa da na karshe da suka buga...
Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur ta sanar da daukan aron dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Villarreal dan asalin kasar Netherlands wato Arnaut Danjuma mai...
Wani ɗan kasuwa dake kasuwar Singa a jihar Kano ya ce, Alhaji Habibu Yusuf Abdullahi Fantiyahar zuwa nan da kwanaki biyu za su ci gaba da...
Mako guda gabanin daina amfanin da tsaffin takardun kudaden naira 200 da 500 da Kuma 1000, majalisar dattawan Kasar nan ta bukaci Babban bankin kasa CBN...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyakar ƙokarinsa, inda ya ce bai ba wa ‘yan ƙasar kunya ba. Shugaban wanda ya je jihar...
Jam`iyyar NNPP, ta nuna damuwa game da kin amincewar da hukumar zabe ta yi da wasu sunayen da ta gabatar mata domin maye gurbin wasu daga...