Hukumar zaɓe mai zaman kanta a kasa INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar nan da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu...
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar...
Tsohon da wasan kasar Ingila mai shekaru 44 Lampard ya karbi aikin horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton a watan janairun shekarar 2022 da ta...
Jami’an hukumar NDLEA sun yi nasarar kame wani makaho mai shekaru 67, Aliyu Adebiyi, wanda aka samu kiligiram 234 na tabarar wiwi a gidansa. An ce...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace batun sauyin Kudi ba gudu ba ja da baya, Wanda zai fara aiki a ranar 31 ga wannan wata na janairu....
Babbar kotun tarayya Mai zaman anan Kano ta gargadi Hon shehu Wada Sagagi da ya daina Kiran sa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP. Cikin wani hukunci...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da barkewar annobar cutar Tarin Mashako da cutar Lassa a kananan hukumomin jihar 13 da suka hadar da karamar...
Rahoto:Hassan Mamuda Ya’u Iyaye su rinka mayar da hankali a kan karatun Islamiyyar yaransu Ilimin Addini na da matumar muhimmanci a wanan lokaci Guda daga cikin...
Kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid ta sanar da sayan dan wasa gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dan asalin kasar Netherlands mai shekaru 28 Memphis...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce ya kamata babban bankin kasar nan, CBN ya yi la’akari da halin da masu karamin karfi da mazauna yankunan...