Kungiyar ta Wolverhampton ta sanar da sayan dan wasa Pablo Sarabia mai shekaru 30, daga kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint – Germain. Pablo Sarabia ya...
Zaynab Bilyamin daliba ce dake ajin karshe a tsangayar ‘Chemistry’ a jami’ar tarayya ta Dutse a jihar Jigawa ta sauya ledar ‘pure water’ zuwa makamashin kananzir...
Hukumar kwastam da ke filin jirgin sama na Murtala Muhammad a Legas, ta kama kayayyakin sojoji da na ‘yan sanda waɗanda take zargin an shigo da...
A yayin da ya rage kwanaki 39 a fara fita babban zaɓen 2023 da ke ƙara gabatowa a ƙasa, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta doke abokiyar hamayyarta ta Real Madrid a wasan karshe da suka buga a daren litinin da ci uku da daya,...
Kamfanin hakowa da sarrafa albarkatun man fetur na Najeriya NNPCL, yauwa bayyana cewa cikin watan Maris din 2023 ne za a fara aikin hako danyen man...
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu ya jaddada shirinsu na gudanar da babban zaɓen wannan shekara a lokacin da aka tsara,...
Kungiyar kwallon kafa ta Southampton da ke kasar Ingila ta sanar da sayan dan wasa Carlos Alcaraz mai shekaru 20 daga kungiyar kwallon kafa ta Racing...
Rahorannin dake fitowa Wasu daga ma’aikatar albarkatun man fetur ta kasa ta ce gwamnatin tarayyar ta bayar da kusan nairan biliyan 173.2 domin daidaita farashin sama...
Gwamnatin tarayya tace za ta samar da jami’an tsaro na musamman da za su rinƙa kula da sufurin jiragen ƙasa a wani ɓangare na matakan magance...