Shugaba kasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu kan kudurin lafiyar kwakwalwa da aka gabatar tun 2021 bayan da ta kasa tsallake muhawara tun 2003 zuwa 2013....
Gamayyar kungiyoyin wasu Al’ummar jihar Kano sun ce zasu fara Karrama mutane masu taimakawa Al’umma A Jahar Kano Shugaban kungiyar Malam Muntaka Isah Durumin Iya ne...
Dan wasan dan asalin kasar Portugal mai shekaru 23, ya koma kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ne a matsayin aro har zuwa karshen kakar nan da...
Ma’aikatar albarkatun man fetur ta kasa ta bayyana cewa gwamnatin tarayyar ƙasar nan,ta bayar da kusan nairan biliyan 173.2 domin daidaita farashin sama da lita biliyan...
Kungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a faɗin kasar matuƙar gwamnatin tarayya ta gaza biya mata buƙatunta. A wata...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa babu gudu Babu ja da baya wajen gudanar da babban zaɓen ƙasar da ke tafe kamar yadda aka tsara. Ministan...
Karamin Ministan Fetur na kasa yace kamfanin NNPC tana tafka asara wajen sayar da mai saboda umarnin gwamnatin Tarayya kan batun tallafi. Timipre Sylva ne ya...
‘Yan bindigar da suka sace fasinjoji a harin tashar jirgin kasa ta Ekehen da ke Jihar Edo na neman Naira miliyan 520 a matsayin kudin fansa....
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Hugo Lloris yayi ritaya daga bugawa Kasarsa ta Faransa wasa, Lloris mai shekaru 36 ya bayyana hakanne makwanni...
INEC tace akwai yiwuwar soke zaben 2023 idan aka cigaba da fuskantar matsalar tsaro Zaben 2023 na kwan gaba kwan baya Hukumar zabe mai zaman kanta...