Babban mataimaki na musamman kan al’amuran siyasa ga gwamnan Kano Alhaji Sani Muhammad yayi murabus daga mukamin sa. Cikin wata sanarwa da ya fitar Mai dauke...
DSS na sane da yadda wasu miyagu ke son tayar da rikici a kasar nan. DSS bata kai karar shugaban INEC kotu ba. Hukumar Tsaro...
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP ya caccaki takwararsa na jam’iyyar APC Atiku yace daga ganin alamu Tinubu ba zai iya abunda ake tsammani ba...
PDP tayi Allah wadai da kalaman Tinubu na cewa yazo kano ya taka rawa. Tinubu bai fadi wani abu da zai ciyar da Kano gaba ba....
Hukumomi a kasar nan sun kammala shirin miƙa wasu mayaƙan Boko Haram fiye da 600 da suka tuba ga gwamnatocin jihohinsu domin cigaba da sauran harkokinsu...
Hukumar hasashen yanayi a Najeriya NiMet) tayi hasashen fuskantar hazo mai yawa daga ranar Juma’a 6 ga wata zuwa Lahadi 8 ga watan Janairu a fadin...
Babban kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a Post office, karkashin mai shari’ah, Salisu Ibrahim Koki, ta kara jaddada umarnin ta na kamun tsohon shugaban karamar...