Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihohi goma domin yakin neman zabe Buhari zai je jihar Adamawa domin yakin neman zaben Aisha Binani An tabbatar da...
Dan takarar majalisar tarayya a tutar jam’iyyar PDP, na Birnin Kebbi/kalgo da Bunza Barista Abba Bello Halliru ya rasu. Daraktan yakin neman zaben gwamnan Jihar Kebbi...
CBN ya shawarci Al’ummar Najeriya da su bude asusun banki Yan kasa da suke kauyuka su gaggauta fitar da kudadensu zuwa banki cewar CBN wa’adin da...
.makarantu sun samu umarnin karin kudin makaranta ne daga sama. . An samu ninkin kudin makaranta kusan sau uku. Ƙungiyar ɗalibai ta Najeriya NANS, ta buƙaci...
CBN yayi umarni ga bankuna da su rinka zuba sabbin kudi a injin ATM Bankuna na hada sabbi da tsofaffin kudade. Babban Bankin Najeriya CBN ya...
. Yawan korayen ciyayi a birnin Makkah alama ce ta tashin alqiyama. . Saukar ruwan sama ya sanya korayen ciyayi sun fito a birnin Makkah....
Fushi daga shaidan yake Mu yawaita zama da Alwala da kuma ambaton Allah Mu guji daukar hukunci lokacin da muke cikin fushi . A shafin sa...