. Yanzu jam’iyyar YPP ba ta da Dan takarar gwamnan Kano. . Muna so a ciyar da matasan Kano gaba. . Masu ruwa da tsakin jam’iyyar...
Shugaban tashar Dala FM, Ahmad Garzali Yakubu, ya shawarci matasa da su ƙara tashi tsaye wajen neman ilmin addini da na zamani domin sanin kan su....
Babu takamaimen ranar bude tashar jirgin kasa ta Ekehen. Hukumar kula da jiragen kasa NRC ta bayyana rufe tashar jirgin kasa ta Ekehen dake Jihar Edo...
Rundunar yan sandan jihar kano ta kama wani matashi dan kimanin shekaru 20 mai suna Gaddafi Sagir da laifin kashe Kishiyar Mahaifiyarsa da kuma yar’ ta....
Shafin Physiotherapy Hausa ya bayyana cewa Ciwon sikila ko kuma amosanin jini, wato ‘Sickle Cell Disease’ a turance, ciwon jar ƙwayar halittar jini ne da ake...