Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Hugo Lloris yayi ritaya daga bugawa Kasarsa ta Faransa wasa, Lloris mai shekaru 36 ya bayyana hakanne makwanni...
INEC tace akwai yiwuwar soke zaben 2023 idan aka cigaba da fuskantar matsalar tsaro Zaben 2023 na kwan gaba kwan baya Hukumar zabe mai zaman kanta...
Hukumomin Saudiyya sun sanar da cire dukkan matakan da suka saka akan korona a lokacin aikin hajjin bana, wanda ake sa ran za a fara a...
Gareth Bale wanda Dan asalin kasar Wales ne yayi ritaya daga buga tamola yana da shekaru talatin da uku a duniya, inda ya fara buga wasa...
kwamitin dattawan jam’iyyar APC na karamar hukumar Fagge ya bayyana dakatar da shugaban sa Hon Ali Baba Agama Lafiya Fagge sakamakon zargin sa da almundahana. Cikin...
kodar takaita kudin cira a bankuna ya fara aiki CBN ta sanya sabbin dokokin dake da alaka da cirar kudi a POS A ranar Litinin 9...
Rikici ta ƙara ruruwa a jam’iyyar PDP na jihar Kano duk da hukuncin kotu na baya-bayan nan da kuma matakin ɗaukaka ƙara daga ɗaya bangaren. Lamarin...
Martinez mai shekaru 49 wanda tsohon mai horas da kasar Belgium da kungiyoyin kwallon kafa na Wigan da Everton, Ya maye gurbin Fernando Santos ne wanda...
Sojoji da Yan sanda da Yan Bijilante na binciken fasinjojin da aka sace a Edo Rahotanni dagaJihar Edo na cewa sojoji da ‘yan sanda da...