Kungiyar kwallon kafa ta Southampton da ke kasar Ingila ta sanar da sayan dan wasa Carlos Alcaraz mai shekaru 20 daga kungiyar kwallon kafa ta Racing...
Rahorannin dake fitowa Wasu daga ma’aikatar albarkatun man fetur ta kasa ta ce gwamnatin tarayyar ta bayar da kusan nairan biliyan 173.2 domin daidaita farashin sama...
Gwamnatin tarayya tace za ta samar da jami’an tsaro na musamman da za su rinƙa kula da sufurin jiragen ƙasa a wani ɓangare na matakan magance...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu kan kudurin lafiyar kwakwalwa da aka gabatar tun 2021 bayan da ta kasa tsallake muhawara tun 2003 zuwa 2013....
Gamayyar kungiyoyin wasu Al’ummar jihar Kano sun ce zasu fara Karrama mutane masu taimakawa Al’umma A Jahar Kano Shugaban kungiyar Malam Muntaka Isah Durumin Iya ne...
Dan wasan dan asalin kasar Portugal mai shekaru 23, ya koma kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ne a matsayin aro har zuwa karshen kakar nan da...
Ma’aikatar albarkatun man fetur ta kasa ta bayyana cewa gwamnatin tarayyar ƙasar nan,ta bayar da kusan nairan biliyan 173.2 domin daidaita farashin sama da lita biliyan...