Zaynab Bilyamin daliba ce dake ajin karshe a tsangayar ‘Chemistry’ a jami’ar tarayya ta Dutse a jihar Jigawa ta sauya ledar ‘pure water’ zuwa makamashin kananzir...
Hukumar kwastam da ke filin jirgin sama na Murtala Muhammad a Legas, ta kama kayayyakin sojoji da na ‘yan sanda waɗanda take zargin an shigo da...