Kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid ta sanar da sayan dan wasa gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dan asalin kasar Netherlands mai shekaru 28 Memphis...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce ya kamata babban bankin kasar nan, CBN ya yi la’akari da halin da masu karamin karfi da mazauna yankunan...