Hukumar zaɓe mai zaman kanta a kasa INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar nan da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu...
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar...
Tsohon da wasan kasar Ingila mai shekaru 44 Lampard ya karbi aikin horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton a watan janairun shekarar 2022 da ta...
Jami’an hukumar NDLEA sun yi nasarar kame wani makaho mai shekaru 67, Aliyu Adebiyi, wanda aka samu kiligiram 234 na tabarar wiwi a gidansa. An ce...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace batun sauyin Kudi ba gudu ba ja da baya, Wanda zai fara aiki a ranar 31 ga wannan wata na janairu....
Babbar kotun tarayya Mai zaman anan Kano ta gargadi Hon shehu Wada Sagagi da ya daina Kiran sa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP. Cikin wani hukunci...