Wani ɗan kasuwa dake kasuwar Singa a jihar Kano ya ce, Alhaji Habibu Yusuf Abdullahi Fantiyahar zuwa nan da kwanaki biyu za su ci gaba da...
Mako guda gabanin daina amfanin da tsaffin takardun kudaden naira 200 da 500 da Kuma 1000, majalisar dattawan Kasar nan ta bukaci Babban bankin kasa CBN...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyakar ƙokarinsa, inda ya ce bai ba wa ‘yan ƙasar kunya ba. Shugaban wanda ya je jihar...
Jam`iyyar NNPP, ta nuna damuwa game da kin amincewar da hukumar zabe ta yi da wasu sunayen da ta gabatar mata domin maye gurbin wasu daga...