Majalisar wakilai tayi watsi da Karin kwanaki 10 da Babban bankin kasa CBN yayi na cigaba da amfani da tsaffin kudade, tana Mai cewar hakan ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cigaba da amfani tsoffin takardun kudin naira 200 da 500 da 1000, har zuwa 10 ga watan Fabrairu. Gwamnan...