Hukumar tsaro ta Civil Defence, ta kama wasu matasa da ake zargi da satar buhunan Shinkafa a kan wata babbar motar ɗaukar kaya da ta tsaya...
Shugaban Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya ce, hukumar za ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar...
Shugaban ƙungiyar matasa Musulmi ta ƙasa reshen jihar Kano KAMYA, Kwamared Imam Muntaƙa Abdulmalik, ya shawarci matasa da su kaucewa tayar da tarzoma a yayin zaɓen...
Zauren haɗin kan malaman jihar Kano yayi kira ga mazauna jihar nan da su gudanar da zaɓen 2023 cikin kwanciyar hankali tare da kaucewa tayar da...
Yau laraba 22 ga watan Fabrairu kotun kolin Kasar nan za ta cigaba da sauraron shari’ar Nan da gwamnonin Nigeria suka Kai gwamnatin tarayya, inda suke...
Hukumar lura da aikin ‘yan sanda ta kasa ta cire Hajiya Naja’atu Mohammed, daga matsayin ɗaya daga cikin masu sanya idanu na hukumar da za su...
Kwamishinan Yan sandan jihar Kano Mammam Dauda ya holin mutanen da ake zargi da aikata laifuka laifuka daban daban a fadin Jihar wadanda suka suka hadar...
Babban Bankin kasa,CBN ya umarci bankuna da su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta N500,000 ba. Bankin...
I’m An baza jami’an ƴan sanda a sassan birnin Jihar Lagos domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar...