Ministan kwadago da Ayyuka Chris Ngige, ya ce an kammala komai domin samar da sabon tsarin mafi kankantar albshi a kasar nan daga watan Mayu na...
Kotun Ƙolin Kasar nan ta dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsofaffin takardun kuɗin naira 200 da 500 da 1000. A hukuncin...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da firamare ta kasar nan JAMB, ta ce ta soke rijistar dalibai sama da 817 da za su rubuta...