Zauren hadin kan jam’iyyun kasar nan, reshen jihar Kano IPAC sun ce, akwai yiwuwar su kaurace wa zaben bana, na wannnan shekara ta 2023, idan jami’an...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci wata tataunawa tsakanin Jami’an tsaro, bankuna da Yan kasuwa da Kuma sarakuna da shugabannin Adinai domin jin...