Thiago Silva wanda ke buga wasa a baya, ya sake tsawaita kwantaraginsa da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea na tsawon shekara daya, inda kwantaragin zai kare...
Guda cikin manyan limaman masallaci Mai alfarma na Makkah Shek Shuraim ya rubuta takardar ajiye limancin masallacin. Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa, cikin takarar ajiye...