Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar sirri da Gwamnan Babban Bankin (CBN) Godwin Emefiele a fadarsa da ke Abuja. Wannan shi ne karo na uku...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya soke ziyarar neman kuri’a da zai Kai Jihar Rivers. Cikin wata sanarwa da Atikun ya...