Hukumar shirya jarrabawar kasa, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar da aka yi ta watan Nuwamba da Disamba na 2022 ta daliban manyan makarantun sakandire. Shugaban...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cigaba da amfani da tsohuwar naira 200 har zuwa ranar 10 ga watan Afrilu. Cikin wata ganawa da shugaban...