Babban Bankin kasa,CBN ya umarci bankuna da su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta N500,000 ba. Bankin...
I’m An baza jami’an ƴan sanda a sassan birnin Jihar Lagos domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar...
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya umarci al’ummar jihar da su cigaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi na naira 500 da 1000 bayan da...