Hukumar lura da aikin ‘yan sanda ta kasa ta cire Hajiya Naja’atu Mohammed, daga matsayin ɗaya daga cikin masu sanya idanu na hukumar da za su...
Kwamishinan Yan sandan jihar Kano Mammam Dauda ya holin mutanen da ake zargi da aikata laifuka laifuka daban daban a fadin Jihar wadanda suka suka hadar...