Shugaban ƙungiyar matasa Musulmi ta ƙasa reshen jihar Kano KAMYA, Kwamared Imam Muntaƙa Abdulmalik, ya shawarci matasa da su kaucewa tayar da tarzoma a yayin zaɓen...