Shugaban Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya ce, hukumar za ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar...