Kotun majistret mai lamba 54 karkashin mia shari’a Mansur Ibrahim Yola ta aike da hon Alhassan Ado Doguwa gidan gyaran hali. Yansanda ne dai suka gurfanar...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano tace da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da Dan majalisar tarayya na Tudun Wada da Doguwa Hon Alasan Ado...