Jam’iyyar NNPP mai jiran gado a Kano ta zargi gwamnatin jihar mai barin gado da yin zagon ƙasa ga shirin miƙa mulki hannun sabuwar gwamnati. A...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar musulmai murnar bikin karamar sallah ta bana. Wannan sako na cikin wata sanarwar mai dauke...
Mahukunta shirya gasar ajin ƙwararru mataki na biyu a ƙasa wato ‘Nationwide League One (NLO), sun tabbatar da jihar Kano a matsayin birnin da za a...
Zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sabuwar gwamnati me zuwa za tayi iyayin ta wajen ganin ta yiwa al’ummar Kano ayyukan da suke...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce yaji dadin yadda kanawa suka Basu hadin kai a tsawon shekaru takwas. Gwamnan ya bayyana Hakan ne...
Hukumar zaɓe ta kasa INEC ta ce a yau Laraba ne za ta bai wa gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa farfesa Kaletapwa Farauta...
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da da buƙatar Jami’yyar APC da ɗan takararta na Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na ƙalubalantar nasarar zaɓeɓɓen...
Hukumar zaɓe ta kasa INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barrister Hudu Ari daga aiki. Cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin,...
Jam’iyyar APC reshen Kano ta shigar da kara a gaban kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano, tana kalubalantar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC)...
Shugaban ƙungiyar mu haɗa zumunci ta KHZ Foundation dake nan Kano Ambasada Dakta Muhammad Abdulsalam, ya ce, taimakawa masu ƙaramin ƙarfi musamman a wannan lokaci na...