Hukumar zaɓe ta kasa INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barrister Hudu Ari daga aiki. Cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin,...