Mahukunta shirya gasar ajin ƙwararru mataki na biyu a ƙasa wato ‘Nationwide League One (NLO), sun tabbatar da jihar Kano a matsayin birnin da za a...
Zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sabuwar gwamnati me zuwa za tayi iyayin ta wajen ganin ta yiwa al’ummar Kano ayyukan da suke...