Kungiyar kwallon kafa ta Sevilla da ke kasar Spain ta lashe kofin Europa na nahiyar turai, na shekarar 2022 zuwa 2023, inda ta doke kungiyar kwallon...
Tsohon Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bikin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja. Ganduje da...
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya jagoranci zaman ƙarshe na majalisar zartarwar gwamnatinsa a yau Laraba. Zaman ya gudana ne a ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa...
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje tace dukkanin masu rike da mukaman siyasa, kama daga kwamishinoni da S.A, S.A da sauran duk wasu masu...
Gwamnatin tarayya ta amince a jinginar da filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da kuma Mallam Aminu Kano da ke Kano. Gwamnati ta...
Jam’iyyar NNPPn Kano, ta zargi gwamnatin APC karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje, da sayar da wasu kadarori mallakin gwamnatin jihar. Zargin wanda ake kallon gwamnatin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tsawaita zamansa a London da mako guda domin duba lafiyar haƙoransa. Mai magana da yawunsa Femi Adesina ya bayyana hakan,...
A yau Laraba 10 ga watan Mayu ne kwamitin gudanarwa na jam`iyyar APC zai yi wani zaman gaggawa kan rikicin neman shugabanci a majalisar dokoki ta...
Mai horas da kungiya kwallon kafa ta Manchester City, Pep Guardiola ya ce, kungiyar sa ta Manchester City, za ta yi babban kuskure, matukar ta yi...
Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta roƙi da a haɗa karfi domin ganin an kawo karshen rikicin Sudan. Aisha Buhari tayi wannan kira ne a wani...