Babbar kotun tarayya Dake Abuja ta Sanya ranar 1 ga watan gobe, domin fara sauraron koken da Dakataccen Kwamishinan hukumar zaɓe na jihar Adamawa Hudu Yunusa...
Dakataccen Kwamishinan Hukumar Zaɓe mai Zaman kanta a jihar Adamawa, Hudu Ari ya ce bai yi nadamar bayyana Ai’sha Binani a matsayin wadda ta lashe zaɓen...